Arewa
Ruwan sama mai karfi a Maiduguri ya haifar da ambaliya, ya rushe gine-gine takwas tare da tilasta wa mutane da dama tserewa daga gidajensu a ranar Laraba.
Ministan tsare-tsaren kasafi kudi, Atiku Bagudu ya ce gwamnatin Bola Tinubu ta mayar da hankali kan zuba jari a ababen more rayuwa don inganta tattalin arziki.
Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya yi kira ga ƴan bindiga da su ajiye makamansu, su rungumi zaman lafiya a Atewa.
Ministan harkokin yada labarai, Mohammed Idris, ya bayyana cewa mai girma Shugaba Bola Tinubu ya cika alkawuran da ya daukarwa yankin Arewacin Najeriya.
Ministan kasafi da tsare-tsaren ƙasa, Atiku Bagudu ya ce sabanin yadda ake zargi, yankin Arewa na da cikakken wakilci a gwamnatin Bola Ahmed Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa Solomon Dalung, tsohon Minista a zamanin marigayi Muhammadu Buhari ya yi wa gwamnonin Arewa wankin babban bargo saboda Tinubu.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada Olumode Adeyemi shugaban hukumar kashe gobara ta kasa, zai fara aiki a Agusta. Gwamnatin Kogi ta yaba da nada shi.
Yan Arewa sun rabu biyu kan goyon bayan gwamnatin Bola Tinubu da masu korafin nuna wariya. Kwankwaso ya ce ana wariya, Inuwa Yahaya ya ce an cika alkawari.
Gwamnatin tarayya za ta farfado da kamfanin auduga na Kaduna domin farfaɗo da masana’antu da ƙarfafa tattalin arzikin yankin Arewa da kasa baki ɗaya.
Arewa
Samu kari