Arewa
Gwamnan jihar Katsina, Sanata Uba Sani, ya yi magana kan dalilin da y asanya gwamnatinsa ta kawo shirin yin sulhu da 'yan bindiga don samun zaman lafiya.
Ƙungiyar 'Concerned Muslim Ummah' da ke Kudancin jihar Kaduna a Najeriya ta zargi wasu shugabanni da sauya tarihi, cin moriyar rikici da nuna wariya.
Gwamnatin jihar Bauchi ta amince da kashe N6.5bn don fadada titin garin Misau mai tsawon kilomita 7.5, wanda za a kammala nan da karshen shekarar 2025.
Rundunar yan sanda ta cafke wasu mutane guda hudu a jihar Sokoto da ake zargin sun farmaki mataimakin gwamnan jihar da ke dawowa daga ziyarar jaje.
A labarin nan, za a ji cewa gwamnonin Arewacin Najeriya 19 sun bayyana goyon bayansu ga Bola Ahmed Tinubu a kan batun samar da 'yan sadan jihohi.
NiMet ta yi hasashen iska mai karfi tare da ruwan sama a Arewa, da Kudancin Najeriya a ranar Juma’a, ta gargadi al’umma da su zama cikin shirin ambaliya.
Mummunar ambaliya ta mamaye kauyuka bakwai a Taraba bayan saukar ruwan sama mai yawa, inda kogin Benue ya yi ambaliya tare da lalata gidaje da gonaki.
Matasan karamar hukumar Shagari da ke jihar Sakkwato sun bukaci gwamnati ta dauki matakan dawo da zaman lafiya ko kuma su dauki matakin kare kansu.
Gwamnonin Arewa maso Gabas sun mika jerin bukatunsu na tsaro da ababen more rayuwa ga shugaba Tinubu don tallafawa ci gaban yankin. Tinubu ya kwantar da hankulansu.
Arewa
Samu kari