Arewa
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya samu lambar yabo ta zabin jama'a a wani bikim karramawa da aka shirya a kasar Faransa, ya ce an kara masa kaimi.
Farashin litar fetur ya ƙaru daga N770.54 a Yulin 2024 zuwa N1,024.99 a Yulin 2025, inda Jigawa, Lagos da Sokoto suka fi tsada, yayin da Zamfara ta fi araha.
NiMet ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama da tsawa a jihohin Arewa da kudanci ciki har da Abuja, Kano, Kaduna, Oyo, Delta da Lagos a ranar Juma’a, 22 ga Agusta.
Daya daga cikin attajirai a duniya, Bill Gates ya ware gwamnatin jihar Gombe musamman domin yaba mata kan kawo sauyi a bangaren lafiya da sauran wurare.
Gwamnatin Adamawa ta ceto yara 14 da aka ceto aka sayar da su a jihar Adamawa zuwa jihar Anambra. Wata mata 'yar kabilar Ibo ake zargi da safarar yaran.
Rigima ta barke tsakanin wasu jagororin yan ta'adda a Katsina inda suka yi bata kashi yayin da ake maganar sulhu a yankuna da dama a jihar domin samun zaman lafiya.
'Yan bindiga dauke da makamai sun yi aika-aika bayan sun kai hare-haren ta'addanci a jihar Katsina. Sun hallaka mutane ta hanyar kona su da ransu.
Mutanen da suka tsira da ransu daga harin da 'yan bindiga suka kai cikin masallaci a jihar Katsina, sun yi bayanin yadda mummunan lamarin ya auku.
Yayin da ake yada batun cewa Bello Turji ya shirya ajiye makamansa, Sheikh Murtala Bello Asada ya samu damar tattaunawa da kasurgumin dan bindigar kan lamarin.
Arewa
Samu kari