Anambra
Yan bindiga sun kashe tsohon dan takarar majalisar wakilai daga jihar Anambra, Jude Oguejiofor. An ruwaito cewa Oguejiofor na yawan rubuce rubuce akan 'yan bindigar.
Rahotanni sun bayyana cewa jami'an hukumar kwana-kwana sun yi nasarar kashe gobarar da ta tashi a sakateriyar ƙaramar hukumar Dunukofia jiya Laraba.
Rundunar ƴan sandan jihar Anambra ta samu nasarar yin caraf da wata mata wacce ta yi yunƙurin sayar da ƴaƴanta kan N1.8m. Ta ce dole ce ta sanya ta yin hakan.
Dan takarar gwamna a jam'iyyar APC a jihar Anambra, Sanata Ifeanyi Ubah ya ce wa'adi daya kacal ya ke bukata ya daura jihar kan turbar ci gaba da tattalin arziki.
An ruwaito yadda wata mummunar gobara ta kama wasu makarantun sakandare a jihar Anambra. An alanta tashin wutar da lamarin da ke da alaka da hunturu.
Tsohon kakakin Majalisar jihar Anambra, Anayo Nnebe ya riga mu gidan gaskiya ya na shekaru 61 a duniya a daren jiya Talata 23 ga watan Janairu a birnin Awka.
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja, ta bayar da belin tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano, wanda ake tuhuma kan wawushe N4bn.
Tsohon gwamnan jihar Anambra, Willie Obiano ya isa Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan zargin badakalar makudan kudade har naira biliyan hudu a jihar.
Gwamnatin jihar Anambra ta ce ta gano wani ramin karkashin kasa wanda masu garkuwa ke ajiye wadanda suka sace a ciki, a wani yunkurin gwamnati na dawo da tsaro.
Anambra
Samu kari