Anambra
Gwamnatin jihar Anambra ta ce ta gano wani ramin karkashin kasa wanda masu garkuwa ke ajiye wadanda suka sace a ciki, a wani yunkurin gwamnati na dawo da tsaro.
Hukumar EFCC EFCC za ta gurfanar da Obiano a gaban mai shari’a Inyang Ekwo na babbar kotun tarayya da ke Abuja bisa zargin almundahanar kudi har naira biliyan hudu.
Sarakuna daga kananan hukumomi uku sun tube Sanata Ifeanyi Ubah daga sarautar da suka nada shi yayin da Gwamnan jihar, Charles Soludo ya yaba musu.
Wasu 'yan bindiga sun bankawa gidan babban mai sarautar gargajiya wuta a kauyen Isseke a karamar hukumar Ihiala a jihar Anambra, Igwe Emmanuel Nnabuife.
Wasu tsagerun mahara da ake kyautata zaton ƴan bindiga ne sun bankawa fadar wani basarake wuta a jihar Anambra, lamarin da ya jawo asara mai yawa in ji sarkin.
A wani abin nuna godiya ta samun ilimi, wani dalibi ya ba tsohon malamin sa kyautar sabuwar a jihar Anambra. Ya kuma ba shi kyautar N100,000 ya sha mai.
An shiga wani yanayi a yayin da Gwamnan jihar Anambra, Soludo ya dakatar da sarkin masarautar Neni awanni bayan na da Sanata Ubah sarautar 'Odenjinji Neni'.
Ana fargabar fasinjoji da dama sun riga mu gidan gaskiya yayin da jirgin ruwa ya kife a Rafin Niger da ya ratsa Anambra. Rundunar yan sanda ta tabbatar da lamarin.
Tsohon ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Dakta Chris Ngigex ya bayyana shirin jam'iyyar APC na karɓe mulki daga hannun APGA a jihar Anambra.
Anambra
Samu kari