Akwa Ibom
Kotun ɗaukaka kara ta amince da hukuncin Kotun zaɓe, ta fattaki ƙararrakin jam'iyyun AA da APC da suka kalubalanci nasarar Gwamna Umo Eno na Akwa Ibom.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, zai ƙara wa ma'aikata albashin wata ɗaya domin su yi shagulgulan bikin kirsimeti da sabuwar shekar mai kamawa.
Babbar jam’iyyar adawar Najeriya ta Peoples Democratic Party (PDP) reshen jihar Akwa Ibom ta dauki matakin doka a kan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, ya taya shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu, murnar nasarar da ya samu a kotun ƙoli, ya yi alƙawarin yin aiki tare da shi.
Tsohon shugaban hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, Farfesa Attahiru Jega ya ba da shawarar soke nadin shugaban hukumar da shugaban kasa ke yi don gudun zargi.
Duk da kiran a rage kashe a kuɗi a gwamnati, wasu gwamnoni sun yi gaban kansu wajen naɗa hadimai masu yawan gaske domin taimaka musu a sha'anin mulki.
Babbar Kotun jihar Akwa Ibom ta gamsu da cewa wani Fasto da ɗan uwansa sun haɗu sun halaka manomi da gangan, ta yanke musu hukuncin kisa ta rataya.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Fasto Umo Eno, samu nasarar yayin da Kotun sauraron korafe-ƙorafen zaben gwamna ta tabbatar da nasarar da ya samu a watan Maris.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sha alwashin ci gaba da yin taka tsan-tsan sannan ya ce ba zai ba da kai bori ya hau ba ga masu son sace baitul malin jihar.
Akwa Ibom
Samu kari