
Aisha Jumai Alhassan







Cigaba da zaman Shugaban ‘Yan Sanda a ofis ya sa NBA ta shiga kotu da Buhari. Shugaban NBA ya ce sam ba za su amince da karin watanni 3 da aka yi wa IGP ba.

Aisha Yesufu ta na kan gaba a tafiyar kawo ƙarshen rundunar SARS#EndSARS, wani kira da ya jawo hankalin duniya kan kitimurmurar da sashe na musamman mai yaƙi da

Aisha Yesufu, ‘Yar gwagwarmayar nan, ta yi wa Hukumar DSS tayin su zo su kama ta. Mai fafutukar ganin an kawo sauyin ta zargi Gwamnatin APC da cewa ta gaza.

Bayan shekaru 5 da barin gwamnati, Ministar PDP ta samu kujera a waje. Ngozi Okonjo-Iweala ta rike Ministan kudi sau biyu a Najeriya kuma rikakkiyar Masaniya ce.

Gwamnonin APC sun yi magana bayan Aisha Buhari ta isa shekaru 49. A makon jiya ne Aisha Buhari da Nasir El-Rufai su ka kara shekara a Duniya.

Aisha Buhari ta taya Amina Mohammed murnar kyautar da aka ba ta a Duniya. Idan ba ku manta ba Amina Mohammed ta rike Ministar muhalli a Najeriya a farkon wa’adin APC.
Aisha Jumai Alhassan
Samu kari