Aikin Hajji
Alamu sun bayyana cewa fiye da rabin maniyyatan jihar Jigawa ba za su samu damar gudanar da aikin Hajjin bana sanadiyar gazawar da suka yi wajen bayar da cikon
Anya farashin hajjin Bana babu matsala kuwa? Malam Jaafar Jaafar ya yi mana tsokaci kan batun hajjin bana, da ma batutuwa da ke kewaye da harkar kacokan.
Hukumar aikin Hajji ta Najeriya (NAHCON) ta bayyana dalilan da suka sa aka samu karin kusan kashi 50 bisa dari a kudin kujerar aikin hajjin bana a kasar.
Maniyyata aikin hajji daga Najeriya zasu akalla N1,500,000 kafin su sami daman sauke babban rukunin musulunci bana. Zuwa yanzu, hukumar kula da ayyukan Hajji ta
Yace hukumar kula da aikin Haji ta kasa ne ta sanar masu haka a wata wasika da ya ke bada bayanai akan yadda aka kasafta kudaden da abin da kowani maniyyaci zai
Dangane da jin dadin alhazai, alhazai za su samu mahalli mai inganci kuma kusa da harami kamar yadda sauran kasashen duniya ke samu suna jin dadi aikin su.
Uba yace zasu biya kudaden gidajen ne bayan sun tabbatar da kyan gidan da kuma kusancinsa da harami bakamar yadda akeyi da ba ace wai ga kayyadadden Kudi ba.
Baicn wannan hukumar tayi sabon tsarin bada kudin guzuri ga alhazan. A sabon tsarin hukumar alhazan ke da alhakin baiwa alhazan kudaden guzurinsu ta hanyar bank
Hukumar kula da aikin Hajji ta kasa (NAHCON) tace masarautar kasar Saudi Arabia ta sake mayar ma Najeriya yawan adadin kujerun aikin Hajji da aka saba bata.
Aikin Hajji
Samu kari