Ahmed Musa
Fitaccen dan wasan kwallon kafa na najeriya kuma kyaftin na kungiyar kwallon kafa ta Najeriya, Ahmed Musa, ya bar kungiyar kwallon kafa ta Al Nassr da ke Saudi.
Ahmed Musa wanda yake wasa a kungiyar Al-Nassr da ke kasar Saudi Arabia, yana daya daga cikin kwararrun 'yan kwallo a kasar nan. Ya kasance yana kwallo tuni.
An yi sunan dan da matar dan wasar tawagar Super Eagles na Najeriya, Ahmed Musa ta haifa, an rada masa suna Isa Ahmed Musa kamar yadda mahaifinsa ya sanar.
A jiya ne ‘Dan wasa kuma Kyaftin ɗin ƙungiyar ‘yan wasan ƙwallon ƙafan Najeriya na Super Eagles Ahmed Musa ya fito gaban Duniya ya na yabon kyakkyawar Matarsa.
Mun kawo ‘Yan wasan kwallon da su ka zarce sa’o’insu a Najeriya samun dukiya. ‘Yan kwallon Najeriya 15 da su ka fi kowane samun albashi sun hada da Ahmed Musa.
Har a yau, Ahmed Musa na daya daga cikin 'yan kwallon kafa masu tarin nasara a Najeriya. Ba a Najeriya kadai ba, za mu iya cewa a duniya saboda irin bajintarsa.
Musa wanda ke taka lada a kungiyar kwallo ta Al Nassr, ya zira kyawawan kwallaye hudu a gasar cikin kofin duniya da aka buga a shekarar 2014 da kuma ta 2018.
A watan Yulin shekarar 2016 ne Ahmed Musa ya tashi daga kungiyar CSKA Moscow dake kasar Rasha ya koma Leicester ta kasar Ingila akan kudi pam miliyan 16.6.
Ahmed Musa ya fito ya yi magana game da radin-radin kamuwa da COVID-19. Ya ce jita-jitar da ake yi cewa shi da Iyalina sun kamu da COVID-19 ba gaskiya ba ne.
Ahmed Musa
Samu kari