Jihar Adamawa
Rahotannin daga jihar Adamawa sun nuna cewa an gano wani gida inda ake zargin ana safara da cin zarafin ‘ya’ya mata da yara kanana. Ana zaton cewa wannan gidan mallakar wata mai suna Hajiya Fadimatu Buba Bindir ne.
Tun harin ta'addancin da ake zargin 'ƴan kabilar Ɓachama, suka ƙaddamar akan wasu fulani a garin Numan ana ci gaba da zaman zullumi a wasu kauyukan yankin.
Mai martaba Sarkin Sakkwato, Sa'ad Abubakar III, a ranar Lahadi 26 ga watan Nuwamba, ya yi Allah wadai akan kisan gillar da aka yi wa wasu Fulani da dama a Numa
Wata kungiyar matasan Fulani mai suna Jonde Jam Fulani Youth Association of Nigeria, JAFUYAN ta dauki alkawarin daukan mataki game da kisan yan uwansu da akayi.
Wani sabon bidiyo da ake zargin bangaren Abubakar Shekau na Boko Haram sun samar da wani bidiyo dake nuna yan ta’addan Boko Haram suna kashe wasu sojoji.
Tun bayan fatattakar kungiyar Boko Haram da aka yi daga Mubi, wannan shine karo na farko da suka tada bam a cikin shekaru 3 yayi sanadiyyar ran mutane 50
Da dama sun mutu tashin bam ya afku a wani Masallaci dake garin Mubi, jihar Adamawa, a safiyar yau, Litinin, 21 ga watan Nuwamba, a lokacin sallar asubahi.
A ranar Litinin, 6 ga watan Nuwamba, an kaddamar da katafaren makarantar haddan Al-Qur’ani mai girma wanda shugaban kungiyar Izala Bala Lau ya gina a Yola.
A ranar asabar da ta wuce ne, mayakan Boko Haram suka kashe shugaban mafarauta na jihar Adamawa, Bukar Jimeta tare da wasu mafarautan guda uku a kauyen Dagu.
Jihar Adamawa
Samu kari