Jihar Adamawa
Gwamnan jahar Adamawa, Ahmadu Fintiiri ya sanar da dokar hana shige da fice a jahar na tsawon kwanaki 14 a wani mataki na kare jahar daga annobar cutar Coronavi
An nada Muhammadu Ribadu a matsayin ministan tsaro na farko na kasa bayan samun 'yancin kai. An nada shi a matsayin mamba a majalisar kasa a shekarar 1947 kafin daga bisani a sake zabensa a shekarar 1951. Ya taba zama mamba a huk
Yau gwamnonin Arewa Maso Gabas za su hallara a jihar Gombe domin tattauna muhimman batutuwa na matsalolin tsaro. Za kuma a yi magana kan hasken wutar lantarki da sauransu.
Salihu ya bayyana cewa Oshiomhole ya bayar da umarnin ne ba tare da tuntuba ko yin shawara da kowa ba, lamarin da ya kusa gwara kan shugabanni da mambobin jam'iyyar APC. A cewar Salihu, dan asalin jihar Adamawa, Oshiomhole yana
Ana so a binciki abin da ya faru a harin Garkida a Jihar Adamawa baya an zargi Sojojin Najeriya da zame kafa a lokacin harin Boko Haram. Jaridar Daily Nigerian ce ta fitar da wannan rahoto.
A zaman jiya, Majalisa ta yi magana a sakamakon ta’adin da aka yi a Garkida inda ‘Yan ta’addan Boko Haram su ka kai farmaki a Gombi.
Mazauna garin sun zargi dakarun rundunar sojin sama da kin kawo musu agaji yayin da mayakan kungiyar Boko Haram suka kai hari garin a makon da ya gabata. Da ya ke mayar da martani a kan zargin, Ibikunle Daramola, kakakin rundunar
Jastis Abdulazeez Anka ne ya yanke wa mutanen hudu, da suka hada da mace guda daya, hukuncin bayan hukumar ICPC mai yaki da cin hanci da rasha wa ta gurfanar da su. Alkalin ya bayyana cewa zasu shafe shekaru 10 a gidan yari a kan
Wata kyakyawar budurwa mai suna Honarabul Ameena Ameenu ‘yar asalin birni Yola a jihar Damawa ta bayyana cewa za ta yi tattaki zuwa jihar Kano don yin tozali da Murtala Sulen Garo. Ameena Ameenu, ta sanar da hakan ne a shafinta na
Jihar Adamawa
Samu kari