Jihar Adamawa
Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) reshen jihar Adamawa ta bayyana cewa ta amince da hukuncin kotun koli da zuciya daya. Kotun kolin a ranar Talata ta tabbatar da zaben Gwamna Ahmadu Fintiri na jam’iyyar Peoples Democratic
Hukumar tsaro ta farin kaya, Nigeria Security and Civil Defense Corps (NSCDC) ta sanar da samun nasarar cafke wasu gungun miyagun masu satar mutane, tare da garkuwa dasu har guda hudu a jahar Adamawa.
Kungiyar gwamnonin Arewa ta yi Allah-wadai da kisan Reverend Lawan Andimi, wanda ya kasance Shugaban kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) na gida kuma babban fasto a yankin Michika, jihar Adamawa wanda kungiyar yan ta’adda ta yi.
Rahotanni da ke zuwa mana sun nuna cewa kotun koli ta tabbatar da zaben Ahmadu Fintiri a matsayin gwamnan jihar Adamawa a ranar Talata, 21 ga watan Janairu.
Kotun koli ta shirya yanke hukunci kan karar da aka daukaka kan zabukan gwamna da ya gabata a jihohin Adamawa da Benue a yau Talata, 21 ga watan Janairu. Kotun za ta fara sauraron karar ne da misalin karfe 2:00 na rana.
Wata sabuwar Soja a rundunar Sojan kasan Najeriya, Patience Amos Yau ta mutu a dakin saurayinta dake unguwar Damilu, cikin garin Jimeta a karamar hukumar Yola ta Arewa na jahar Adamawa.
Wasu gungun miyagu yan bindiga sun kaddamar da hari a gidan wani babban limamin coci Rabaran Denis Bagauri, wanda ake yi ma inkiya da Fasto Nyako, inda suka bindige shi har lahira.
Shugaban kwamitin majalisar dattawa kan rundunar soji, Ali Ndume, ya ce matsalar ta’addanci zai ci gaba a arewa maso gabas saboda rashin isassun kayayyaki da sojoji.
An shiga cikin wani tashin hankali bayan Boko Haram sun yi awon gaba da Shugaban CAN. Ana zargin ‘Yan Boko Haram ne su ka sace Shugaban Kiristoci a Jihar Adamawa.
Jihar Adamawa
Samu kari