Jihar Adamawa
Bincike da aka gudanar ya nuna cewar kungiyar ta'addan Boko Haram ta halaka kimanin 'yan farar hula 223, sojoji 82 da 'yan sanda bakwai a cikin watanni bakwai.
Da yake magana a yayin bikin kaddamar da kwangilar aikin, Gwamna Ahmadu Fintiri ya ce gwamnatinsa ta mai da hankali ne wajen tabbatar da biyan bukatun direbobi.
Ma su ruwa da tsaki a nada sabon sarki a masarautar Bachama sun zabi Shagah a matsayin sabon sarki bayan mutuwar tsohon sarki, Honest Irmiya, a watan da ya gaba
Gwamna Ahmadu Fintiri na jihar Adamawa ya karyata zargin take dokar dakile yaduwar korona da hukumar kula da tashoshin jiragen sama ta kasa (FAAN) ta yi masa.
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Adamawa, ta samu nasarar cafke 'yan fashi da makami 10 da masu garkuwa da mutane 33 a yankuna daban-daban na jihar.
Allah ya yiwa wani aminin tsohon mataimin shugaban kasa, Atiku Abubakar, Adamu Modibbo rasuwa bayan ya yi fama da ciwon sigakari a asibitin kwararru a Adamawa.
Ana binciken A. Yari da Amadu Fintiri a kan saba dokokin COVID-19 a Najeriya. Sabawa dokar COVID-19 zai iya jawowa Fintiri da Yari zama a kurkuku inji Gwamnati.
Gwamnatin jihar Adamawa karkashin jagoranccin Ahmadu Fintiri ta ware kwanaki uku domin alhinin mutuwar sarkin Bachama na jihar, Hama Bachama, Honest Stephen.
Matashiya mai shekaru 19 mai suna Lilian Benedict da ke gundumar Bwaranji a karamar hukumar Yola da ke Adamawa ta rasu a ranar Lahadi bayan haihuwar 'yan uku.
Jihar Adamawa
Samu kari