Jihar Adamawa

Dubu ta cika: An kama likitan boge a Jihar Adamawa
Dubu ta cika: An kama likitan boge a Jihar Adamawa
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Da yake bada wannan labari ga manema labarai, Kwamandan hukumar a jihar, Mista Nuraddeen Abdullahi ya ce wanda aka kaman mai suna Imuere Ejiro ya kasance yana duba marasa lafiya a asibitocin kudi guda biyu a Yola.