Jihar Adamawa

Kungiyar Musulunci ta koka kan tsadar aure a Adamawa
Kungiyar Musulunci ta koka kan tsadar aure a Adamawa
Labarai
daga  Aisha Musa

Kungiyar Musulunci a Adamawa ta nuna damuwa kan tsadar aure a tsakanin al’umman Musulmi a jahar wanda ke cike da kashe kudi. Shugaban kungiyar, Alhaji Gambo Jika, ya bayyana hakan a yayinda yake zantawa da manema labarai.