Jihar Adamawa
Marigayin, wanda aka haifa a a garin Vimtim da ke karamar hukumar Mubi ta jihar Adamawa, ya taba rike shugaban majalisar dokokin tsohuwar jihar Gongola a jamhur
Iyalin Mai Martaba Muhammadu Sanusi II sun samu karuwar jaririya a kwanan nan. Tsohon Sarki Muhammadu Sanusi II ya samu karuwar Yarinya mace daga Amaryarsa
Rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Adamawa ta yi bajakolin masu garkuwa da mutane 23 tare da manyan bindigunsu samfurin AK47 guda uku da ta kama. Kazali
Gwamna Fintiri ya bukaci jama'a da su kiyaye lafiyar majinyatansu da tsofaffin da shekarunsu suka kai 65 ko sama da haka ta hanyar tabbatar da sun zauna a gida.
A takardar korar ma'aikatan mai dauke da sa hannun shugaban AUN, Dawn Dekle, jami'ar ta ce ba ta da bukatar aiyukan ma'aikatan da ta kora, kamar yadda SaharaRep
Allah ya yi wa Hajiya Fatimah Umar Badami, mahaifiyar gwamnan jihar Adamawa rasuwa. Mahaifiyar Gwamna Ahmadu Fintiri ta rasu ne tana da shekaru 68 a duniya. Haj
A wannan karo, annobar ta shiga cikin jahar Adamawa, wanda hakan ya zamto karo na farko da aka samu wani mutumi mai dauke da ita tun bayan watanni biyu da fara
An kashe tsohon shugaban karamar hukumar Ganye na rikon kwarya, Sabastine Kaikai a sa'o'in farko na ranar Talata. 'Yan bindiga ne suka je had gidan tsohon shuga
Mazauna yankin Kirchinga inda a nan ne aka kaddamar da harin, sun bayyana cewa mayakan na Boko Haram sun kai farmaki kauyen a daren ranar Litinin, 6 ga Afrilu.
Jihar Adamawa
Samu kari