Jihar Adamawa
Al'umman Folwoya Goriji da ke karamar hukumar Mayo Belwa na jihar Adamawa sun koka kan yadda suke cikin kangin rayuwa ba tare da samun tallafin gwamnati ba.
Kungiyar gwamnonin Arewa maso gabas, NEFG, ta koka kan abinda ta kira rashin adalci da gwamnatin tarayya ke mata a bangaren gine-ginen tituna a yankunan ta
Wasu miyagu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne suka kai hari yankin Yolde pete da ke karamar hukumar Yola ta Kudu. Mazauna yankin tare da jami'an suka ce.
Gwamna Fintiri ya tayasu murnar zama zakaru cikin waɗanda suka zauna jarrabawar wanda hakan ya nun ƙwazo da ƙwarewarsu, ya ce gwamnatinsa nada aniyar farfaɗo da
Jaridar Punch ta ce Miyagu sun kutsa har cikin gidan Shugaban Majalisar Adamawa, sun tsere da mutane biyu da aka samu a gidan Iya-Abass da ke garin Mbamba.
Gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri ya zargi wasu masu hannu da shuni da daukar nauyin 'yan ta'adda da bata-gari wurin kawo cikas a mulkinsa. Daily Nigerian.
Gwamna Fintiri ya saka dokar ta baci a jihar Adamawa bayan matasa sun fake da zanga-zangar ENDSARS domin cigaba da tafka barna a ma'adanan gwamnati da gine-gine
Za a fara bin gidajen Bayin Allah domin bankado barayi a jihar Adamawa. Wasu tsageru sun shiga dakunan ajiya sun yi awon-gaba da dukiyar gwamnati a makon jiya.
Yan sandan Adamawa sun cafke mutum 238 bisa zargin satar kaya a rumbunan ajiyar gwamnati da na jama’a kamar yadda Kwamishinan 'yan Sanda na Jihar ya tabbatar.
Jihar Adamawa
Samu kari