Jihar Adamawa
'Yan sandan jihar Adamawa sun kama wasu 'yan ta'adda 7 da suka addabi kananan hukumonin Girei, Ganye da Mayo-Belwa da ke jihar Adamawa a yankin arewa maso gabas
Mutuwar basarake da al'umma ke so da kauna lamari ne da ke girgiza al'umma a duk lokacin da hakan ya faru sannan akwai bukatar a maye gurbinsa da wani sarkin
An nada tsohon jami'in tuntuba (liaison) na Majalisar Tarayya, Sanata Muhammad Abba-Aji a matsayin Sakataren kungiyar gwamnonin yankin Arewa ta Gabas, NEGF.
Tsohon mukaddashin gwamnan jihar, James Barka, ya sauya sheka daga jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Duniya babu gaskiya, wani mutum mai suna Buba Mohammed wanda aka fi sani da Mallam, ya hada kai da masu garkuwa da mutane suka sace matar makwabcinsa da danta.
An kama wadanda ake zargi da fashi da satar mutane a Jihar Adamawa jiya, sannan an bada satifiket din jinjina ga wasu mazauna jihar, a dalilin irin kokarinsu.
Wasu manyan jiga-jigan jam’iyyar All Progressives Congress sun hade yayinda suke kokarin ganin sun kwato Adamawa daga hannun jam’iyyar PDP mai mulki a jihar.
Tsohon gwamnan jihar Adamawa, Bala James Ngilari, ya sauya sheka daga jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) zuwa jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Hatsarin jirgin ruwa ya yi sanadiyar mutuwar wasu mutane uku a jihar Adamawa, sun nitse ne a hanyarsu ta zuwa bikin birne wani mutum a karamar hukumar Lamurde.
Jihar Adamawa
Samu kari