Jihar Adamawa
Yola - An damke wasu yan siyasa biyu da ake zargin masu yiwa Sanata Aisha Binani yakin neman zabe ne suna rabawa Deleget makudan kudade a Yola, jihar Adamawa
Lamidon Adamawa, Mai martaba Muhammadu Barkindo Aliyu Musdafa, ya bukaci al’ummar Musulmi da su ji tsoron Allah tare da tuna mutuwa a rayuwar su ta duniya.
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta bayyana yadda jami'anta suka halaka wasu da ake zargin masu garkuwa da mutane ne guda uku, gami da chafke wasu biyun.
An yi wa kanin Aisha Buhari, Mahmud Halilu Ahmad da aka fi sani da Modi nadin sarautar gargajiya a masarautar Adamawa. Lamidon Adamawa, Dr Muhammadu Barkindo Al
Majalisar dokokin Adamawa ta ayyana kujerar dan majalisa mai wakiltan mazabar Michika, Joseph Ayuba, a matsayin babu kowa kan sauya sheka daga PDP zuwa APC.
Jam'iyyar PDP ta yi raga-raga da abokiyar fafatawarta APC a zabem kananan hukumomi na jihar Adamawa da aka gudanar ranar Asabar, ta lashe baki ɗaya kujeru.
Gwamnan Adamawa dake arewacin Najeriya, Ahmadu Fintiri, ya ce ba bu jayayya, tsohon mataimakin shugaban ƙasa Atiku ne zai fafata a zaɓen 2023 karkashin PDP.
Tsohon mataimakin gwamnann jihar Adamawa, Sa'id Tahir, ya tabbatar da ficewarsa daga jam'iyyar APC ranar Talata a Yola, ya koma jam'iyyar NNPP mai kayan marmari
Sanata Aishatu Dahiru Ahmed ta bayyana shirinta na neman kujerar gwamna a jihar Adamawa. Sanatar ta taba wakiltar Yola/Girei a majalisar wakilan tarayya a PDP.
Jihar Adamawa
Samu kari