Jihar Adamawa
A wani sabon hari, 'yan bindiga sun fatattaki 'yan banga sun kuma sace wasu fitattun mutane a wani yankin jihar Adamawa. Ba a ruwaito kashe ko mutum daya ba.
Gardama ta ɓarke a majalisar dattijan ƙasar nan a zamanta na ran Talata ya yin da Sanata Aishatu Binani ta kawo kudirin gina babbar cibiyar duba marasa lafiya
Rundunar 'yan sandan jihar Adamawa ta samu nasarar cafke wasu mutane da ake zargin suna da hannu a sace-sacen mutane da kuma fashi da makami a jihar Adamawa.
Rahoton da Hukumar kididdiga ta kasa NBS ya fitar, ya bayyana jihohin Imo, Adamawa da Cross Ribas a matsayin wadanda suka fi yawan rashin aikin yi a Najeriya.
Wata mata mai 'ya'ya biyu ta rasa ranta a yayinda take tsaka da holewa da masoyinta a garin Yola, jihar Adama, yanzu haka yan sanda sun kama saurayin nata.
Daya daga cikin 'ya'yan tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar mai suna Fatima, ta sabunta rajistarta na jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Dail
Wani matashi a jihar Adamawa ya dabawa tsohuwar budurwarsa wuka a gaban kotu saboda kin biyansa kudin da ta cinye masa yayin da yake nemanta. An kame matashin.
Wasu fusatattun mutane a jihar Adamawa sun samu nasasrar cafke wani dan fashi daga bisani suka cinna masa wuta ya sheka har lahira. 'yan sanda sun dauki gawarsa
Kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Adamawa ta bayyana cewa za ta fara karatun Digiri a wannan shekarar. Ta bayyana cewa, tuni makarantar ta samu lasisisin.
Jihar Adamawa
Samu kari