Abun Bakin Ciki
Wata kungiyar kare dimukradiyya ta bukaci Malam Nuhu Ribadu da ya dakatar da Nasir El-Rufai' kan wasu kalamai da take ganin suna da hadarin tayar da fitina a Kaduna.
An yi rashin babban malamin Musulunci a jihar Adamawa, Sheikh Abubakar Daware, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya tura sakon ta'azziya.
Gwamnan jihar Ogun ya yi jimamin rasuwar sarkin, Iperu-Remo, Oba Adeleke Adelekan Idowu-Basibo, ya ce wannan rashi ne da zai wahala a iya maye gurbinsa.
'Yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Sabuwa da ke Katsina, inda suka kashe mutane biyu, suka sace wasu, amma 'yan sanda sun ceci mutane 13 yayin dakile harin.
Mummunar gobara ta kashe dabbobi 78 a Danzago, jihar Kano. Hukumar kashe gobara ta ceto dabbobi da kayan amfani, yayin da jami’inta daya ya ji rauni a kafa.
Manjo Janar Chris Jemitola, tsohon mai tsaron lafiyar Olusegun Obasanjo, ya rasu bayan ya yanke jiki ya fadi a Abuja. Iyalinsa ba su sanar da lokacin jana’izarsa ba.
Wani mutum sanye da kayan ‘yan sanda ya harbi jami’in FRSC a Legas yayin kaddamar da atisayen binciken lambar mota, lamarin ya jawo dakatar da atisayen.
Bayan korafin lauya, Abba Hikima kan zargin cin zarafin marasa karfi a Abuja, Babbar Kotu a Abuja ta sanya ranar 18 ga Fabrairun 2025 don sauraran shari'ar.
Masana'antar Nollywood ta shiga yanayin alhini sakamakon mutuwar fitacciyar jaruma, Pat Ugwu, ta mutu tana da shekara 35 a duniya, jarumao sun fata ta'aziyya.
Abun Bakin Ciki
Samu kari