Abun Al Ajabi
Wasu iyali sun cika da mamaki bayan sun kama mai aikinsu da aka dauka don share harabar gida tana aika-aika. An kama ta tana haura taga don shiga ainahin gidan.
Wani mutumi da ya ce ya soya kaza ta hanyar amfani da ruwa ya yadu bayan ya saki bidiyon tsarin da ya bi. Ya dage cewa ya fi kyau a soya kaza da ruwa.
Wata dalibar aji uku a jami’ar Port Harcourt (UNIPORT), Otuene Justina Nkang, ta rasa ranta bayan saurayinta ya kashe don yin kudi a jihar Ribas.
Wata budurwa ta girgiza soshiyal midiya a lokacin da ta fasa wani asusun da ta dauki lokaci tana tara kudadenta. Ta fasa shi ne bayan ta kammala karatunta.
Wata matashiyar budurwa ta saki bidiyon da ke nunawa mutane kazantaccen muhallin da take sarrafa man ja. Mutane da dama sun cika da mamaki bayan kallon bidiyon.
Wani mutumin kasar Indiya, Prem Gupta, ya yi watsid da al’ada inda ya shirya gagarumin biki domin murnar dawowar diyarsa gida bayan aurenta ya mutu.
Kwalejin koyon aikin jinya ta jihar Kebbi da ke Birnin Kebbi ta musanta korar dalibarta, Rahama Sa’idu bisa dalilin fitowa a TikTok. Ta ce ta fadi jarrabawa ne
Wata matashiyar budurwa yar Najeriya da zaune a Kanada ta ce akwai wasu muhimman abubuwa da take shawartan masu dawowa kasar su riko a tare da su.
Jami'an rundunar yan sandan jihar Borno sun yi nasarar damke mutum shida da ake zargi da hannu kan kisa diyar dan majalisar dokokin jihar, Fatima Bukar.
Abun Al Ajabi
Samu kari