Abun Al Ajabi
Fitaccen faston Najeriya, Primate Elijah Ayodele ya bayyana cewa farashin shinkafa yar waje zai kai N80,000 kan kowani buhu a cikin shekarar 2024.
An bayyana yadda wasu 'yan ta'adda suka hallaka wasu mutum 16 a jihar Filato yayin da aka kai musu hari suna tsaka da barci a cikin gidajensu a jihar.
Wata babbar fasto a majami’ar Transformation World Ministries, Francisca Emmanuel, ta ce yana cikin littafi mutum ya zama matsafi maimakon dukufa ga addu’a.
Wani bidiyo mai sosa zukata ya nuna lokacin da wasu dalibai suka isa gidan tsohon malaminsu shekara 31 bayan sun bar makaranta. Sun je masa da kyaututtuka.
Primate Elijah Ayodele na cocin INRI Evangelical Spiritual ya bayyana hasashensa game da 2024, wanda yake kunshe da sunayen manyan yan Najeriya a ciki.
Wani matashi da ke zaune a Canada ya fallasa hanyoyi biyu da mutum zai bi ya tara dukiya a kasar ga wadanda ke shirin yin kaura. Ya ce siyan fili na ciki.
A ranar Alhamis, 21 ga watan Disamba, Gwamna Francis Nwifuru ya amince da N100,000 a matsayin kyautar kirsimeti ga ma’aikatan jihar Ebonyi, harda buhun shinkafa.
Kotun majistare a Lagas ta tura wasu matasa biyu Noah Tovohome da Rajay Zannu kan zargin kashe abokinsa a saboda buhunan shinkafa 36. Sun siyar da shinkafar.
Glynn Simmons, wani Ba’amurke da aka tura gidan yari a shekarar 1973 ya shaki iskar yanci bayan an gano cewa bai aikata laifin da aka hukunta shi a kai ba.
Abun Al Ajabi
Samu kari