Abun Al Ajabi
An sallami wata budurwa a ranar farko da ta fara aiki bayan ta nuna sha'awar manajan nata inda ta nemi alfarmar kebewa da shi cewa za ta iya zama a fuskarsa.
Yar shekara 50 wacce ta shiga aji 2 na makarantar sakandare a jihar Kwara, Misis Folashade Ajayi ta ce babban dalilinta na komawa aji shine don ta iya Turanci.
Wata kyakkyawar budruwa, Maryam Shehu, ta baiwa mutane da yawa mamaki da kyakkyawan rubutunta yayin da ta nemi wanda yake ganin ya isa su zo suyi gasa da ita.
Wata bakuwar cuta ta bulla a jihar Binuwai inda ta kama wasu daliban makarantar sakandare na Kwalejin Vaatia da ke Makurdi, a yanzu suna kwance a asibitoci.
Abun al'ajabi ya afku a tsakanin wasu masu shirin zama mata da miji yayinda auren ya warware tun ba a daura shi ba bayan mijin ya tara da aminiyar amaryar.
Wani magidanci ya shiga hannu inda kotu ta nemi a adana mata shi a gidan gyara hali sakamakon zarginsa da ake yi da hada kai da wasu mutane don sace matarsa.
Wani matashi da ke fama da nakasa ta kafa ya birge yan Najeriya da dama bayan bayyanar hotunansa yana aikin neman na kansa duk da nakasar da yake dauke da ita.
Asirin wani saurayi ya tonu bayan wasu yan mata uku sun gano cewa suna soyayya da saurayi daya ne a shafin Twitter bayan daya daga cikinsu ta wallfa hotunansu.
Rayuwar aure da dadi musamman idan mutum yayi dace da mace ta gari kuma wacce ke matukar sonsa, hakan ce ta kasance da Margaret Wanjira wacce ke son mijinta.
Abun Al Ajabi
Samu kari