Abun Al Ajabi
An tabo gidan adalci cikin kwanakin nan, yayin da barayi suka samu damar aukawa wata motar da aka ajiye a kusa da harabar wata kotu, suka sace masa kudade.
Attajiri ya halarci taron aure inda ya likawa amarya da ango kudi. Sai dai a karshe ya yi amfani da wani kudin wajen goge fuskar ma'auratan ya kuma tafi da shi.
A lokacin da matarsa ta mutu, Kassim Hemed ya ce surukansa su je gidansu sannan suka kwashe komai da suka mallaka. A yanzu yana fama da rayuwa da yaransu uku.
A wani sabon faifan bidiyo da @saintavenue_ent1 ya yada a Instagram, wata mata ta tambayi wani karamin yaro yayin da yake sharbar kuka. Ya bayyana dalili kukans
Sumayyah Shu’aibu Salisu budurwa ce ’yar kimanin shekaru 18 da ta rubuta Al-Qur’ani mai girma da hannunta ba tare taimakon kowa ba a cikin watanni uku kacal.
Wasu tsoffin daliban jami’ar Jos (UNIJOS) sun hadu da wani abokin karatunsu da ya gamu da lalura ta tabin hankali, bayan nan sun yi masa sha tara ta arziki.
Wata mabaraciya mai suna Hadiza Ibrahim ta shiga hannu a babban birnin tarayya Abuja, bayan an same ta dauke da sinkin N500,000 da kuma kudin Amurka dala 100.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Udom Emmanuel, ya yi ikirarin cewa wata kungiya ta mayu ta maka gwamnatin jihar a gaban kotu saboda gina cibiyar bauta ta kirista.
Wata budurwa ta share hawayenta bayan da ta tabbatar da shigar su jirgi a karon farko. Ta bayyana yadda ta taso cikin talauci kuma iyayenta suka tallafa mata.
Abun Al Ajabi
Samu kari