Abun Al Ajabi
Wani tsoho ya cika mutanen kauyensa da mamaki bayan ya gina kabarinsa wanda yake so a binne sa a ciki, ya tanadi duk wasu abubuwan bukata na bikin mutuwarsa.
Daya daga cikin manyan masu goyon bayan wannan aikin shine wanda ya kafa kamfanin Oracle, Larry Ellison wanda aka ruwaito yana ba da dubban daloli a kai...
Matashi dan Najeriya mai shekaru 17 ya ba da mamaki a kafar sada zumunta inda ya bayyana yadda ya zama miloniya daga fatawa da N1000na watanni shida da suka ga
Rukayat Indimi-Dantata, diyar fitaccen biloniyan Borno, Mohammed Indimi, ta bayyana cewa hankali ba ya kwance a kasar nan. Ta yi fatan Allah ya taimake mu duka.
Mahaifin yarinya mai shekara takwas da haihuwa da ake zargin wani makabcinsa ya hada baki da masu garkuwa wajen kasheta bayan karbar kudin fansa ya magantu.
Saumu Hamisi, wata mawakiya mai suna Ummy Doll, ta ce mutane sun yi ta maganganu da yawa a lokacin da suka ji tana ajiye kwarin domin ta ci soye mai dadi..
Wani mahaukaci mai kirki ya dubi wani matashi, ya bashi kyautar kudi. Ya ce kawai ya bashi ne ba tare da wani dalili ba. Mutane suna ta cece-kuce a kan wannan.
Jami'an yan sandan Lagas sun kama dan yaho mai shekaru 32, Afeez Olalere wanda ya kashe kaninsa domin yin kudin asiri bayan boka ya nemi ya kawo sassan jikinsa.
Shahararren mawaki Ric Hassani ya shawarci budurwar da ke tunanin wanda za ta zaba tsakanin saurayinta da kuma karatu a kasar waje da ta manta da saurayin.
Abun Al Ajabi
Samu kari