Abuja
A labarin nan, za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike da gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara sun kawo karshen sabanin da ke tsakaninsu.
Tsohon hadimin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan harkokin jama'a, Aƙiyu Audu, ya bayyana yadda yanayin aiki ya kasance tsakaninsa da tsohon mai gidansa.
A labarin nan, za a ji cewa ƙungiyar ƙwadago ta ƙasa ta shirya tsaf domin rufe Dukkanin wasu sassan aiki a babban birnin Abuja kan watsi da lamarin ma'aikata.
Hukumar zabe ta ƙasa mai zama kanta watau INEC ta ce zuwa yanzu ta karɓi buƙatun yi jam'iyyu rijista akalla 110, ta ce za ta fitar da sunayensu gaba ɗaya.
A labarin nan za a ji cewa Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya caccaki masu kudi da ke zaune a birnin da jawo matsala a biyan haraji.
Ofishin jakadancin Amurka ya aika da sakon gargadi na tsaro kan Amurkawa da ke zaune a Najeriya. An gargade su da su guji yin tafiye-tafiye zuwa wasu wurare a Abuja.
Hakeem Baba-Ahmed ya shawarci Atiku ya janye daga takarar shugaban ƙasa, ya mai da hankali kan zama uban al'umma da kuma gina sabuwar jam'iyya mai adawa da APC.
'Yan daba sun farmaki hedkwatar jam'iyyar SDP ta kasa a ranar Talata. 'Yan daban sun farmaki hedkwatar am'iyyar ne biyo bayan dakatar da shugaban jam'iyyar.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana Alex, wani ɗan kasuwa daga ƙasar Belarus a matsayin abokin karatunsa a jami'ar Chicago da ke ƙasar Amurka.
Abuja
Samu kari