Jihar Abia
Sojojin Najeriya sun kama jagoran da ya kafa kungiyar ta'addanci ta ESAN a Imo. Sojojin sun kuma wasu manyan yan ta'addan IPOB a Kudancin Najeriya tare da makamansa.
Kungiyar Kiristoci ta CAN ta yi Allah wadai da saka haraji kan allunan coci. CAN ta ce bai kamata a saka haraji a kan wuraren ibada ba kuma gwamnan Abia ne ya fara.
Gwamnatin jihar Abia ta shirya fara biyan ma'aikatan jihar sabon mafi karancin albashi na N70,000. Gwamnatin za ta fara biyan albashin a watan Oktoba.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya bukaci matasan Najeriya da su shigo a rika damawa da su a harkokin siyasa. Ya ce bai kamata su gujewa neman mulki ba.
Wasu yan bindiga sun tarwatsa taron jam'iyyar LP a jihar Abia inda suka yi garkuwa da jiga-jiganta ciki har da mataimakin shugaban jam'iyyar na kasa.
Sanata Orji Kalu, ya bayyana abin da yake samu duk wata a matsayinsa na dan majalisar tarayya. Hakan ya biyo bayan wani Sanata ya ce yana karbar N21m duk wata.
Gwamnatin jihar Abia karkashin jagorancin Gwamna Alex Otti ta bayyana shirinta na fara biyan sabon mafi ƙarancin albashin ma'aikata daga watan Oktoba, 2024.
Gwamnan jihar Abia, Alex Otti ya fito ya yi magana kan jita-jitar da ake yadawa cewa zai kori ma'aikata a jihar. Gwamnan ya musanta cewa yana shirin korar ma'aikata.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP a jihar Abia kuma Sanata, Emma Nwaka ya yi murabus daga jam'iyyar inda ya ce ya yi hakan ne saboda wasu dalilai a karan kansa.
Jihar Abia
Samu kari