Abba Gida-gida
Kano: Gwamna Abba Kabir ya faɗi matakin da ya ɗauka kan hukuncin soke naɗin Sanusi II
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano ya ce gwamnati za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da kotu ta yanke na soke matakin mayar da Muhammadu Sanusi II.
Sarautar Kano: Yaron Sanusi II ya yi martani bayan hukuncin kotu kan dokar masarauta
Ashraf Sanusi, dan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya godewa Allah yayin da kotu ta soke nadin da aka yi wa mahaifinsa. Jama'a sun yi masa saukale.
Breaking
Soke naɗin Sanusi II: Gwamnatin Kano ta yi martani kan hukuncin da kotu ta yanke
Gwamnatin jihar Kano ta dage cewa Muhammadu Sanusi II shi ne dai Sarkin Kano, bayan hukuncin da wata kotu ta yanke a ranar Alhamis kan dokar rusa masarautun jihar.
Abba Gida-gida
Samu kari