Bola Tinubu
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Godswill Akpabio, ya yi tsokaci kan matsalar rashin tsaro. Ya bayyana lokacin da za a kawo karshen matsalar.
A labarin nan za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa Peter Obi ya yi zargin cewa akwai babbar matsala a dimokuradiyyar Najeriya kafin 2027.
A labarin nan, za a ji yadda batun shugaban INEC, Joash Amupitan ke kara ɗauajr hankulan ƙungiyoyi masu zaman kansu domin neman a yi bincike kan alaƙarsa da APC.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi zama da manyan hafsoshin tsaro da masu ruwa da tsaki a harkar biyo bayan kuskuren da aje zargin sojoji sun yi.
A labarin nan za a ji cewa wani matashin APC ya bar gwamnati mai-ci, ya tafi neman gwamnati a zaben 2023. Sahabi Sufiyan ya koka a kan mulkin APC, zai iya shia ADC.
Gwamnatin Najeriya karkashin Bola Tinubu ta sha yabo daga gwamnatin Donald Trump a Amurka kan hukunta 'yan ta'adda 386. Fadar shugaban kasa ta yi magana.
Wata kungiya a jihar Bauchi ta fito ta nuna goyon bayan shugaba Bola Tinubu ya dauki Sanata Bala Mohammed a matsayin mataimaki, ya ajiye Kashim Shettima.
A labarin nan, za a ji an bankaɗo wani sako a shafin sada zumunta da ake zargin Shugaban INEC na kasa, Joash Amupitan ke ya wallafa da ne nuna goyon baya ga APC.
Shugaba Bola Tinubu ya umarci jami’an tattalin arziki su samar da matakan rage radadin da rikicin Gabas Ta Tsakiya ke jawo wa rayuwar ‘yan Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari