Bola Tinubu
Shugaba Tinubu ya bar Lagos zuwa Turai da Abu Dhabi yayin da ake ce-ce-ku-ce kan harin da Amurka ta kai wa 'yan ta'addan Lakurawa a jihar Sokoto a ranar Kirsimeti.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Goshwe Yilwatda, ya bayyana cewa yana koyon abubuwa a wajen shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya koka kan kalubalen da yake fuskanta a fagen siyasar Najeriya. Ya ce ana tsangwamarsa da zaginsa.
Mai ba Shugaba Tinubu shawara kan yada labarai, Daniel Bwala ya bayyana hare-haren sama da Amurka ta kai wa ‘yan ta’adda a Sokoto a matsayin abin da ke da “ruɗani”.
Gwamnatin Tarayya ta yaye sama da jami’an tsaron dazuka 7,000 daga jihohi bakwai domin dakile ’yan bindiga, masu garkuwa da mutane da ’yan ta’adda.
A shekarar da muke bankwana, gwamnatin tarayya karkashin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ta dauki matakai masu tsauri da suka haddasa cece kuce a kasa.
Sanata Ali Ndume ya bukaci gwamnatin tarayya ta fadada hadin gwiwar sojojin Najeriya da Amurka zuwa Arewa maso Gabas saboda barazanar ISWAP da Boko Haram.
Shugaba Bola Tinubu ya bayyana cewa Najeriya ta sayi jiragen yaƙi masu saukar ungulu huɗu daga Amurka, waɗanda za su iso ƙasar nan nan gaba kaɗan
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin tarayya na kokari wajen kawo karshen matsalar rashin tsaro. Ya ce ya nemi dauki kan matsalar.
Bola Tinubu
Samu kari