Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa Sheikh Murtala Asada ya yi martani mai zafi da Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya nemi yan Najeriya su yafe masa laifin da ya yi masu.
A labarin nan, za a ji cewa yayin da ake shirin gudanar da babban taron APC, alamu sun nuna wadanda za su rike manyan kujerun jagorancin jam'iyya mai mulki.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya bukaci gwamnoni su kara dagewa wajen bullo da tsare-tsaren da za su tallafawa talakawa da marasa galihu musamman da azumi.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika sako ga gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, yayin buda baki da sauran gwamnonin Najeriya. Ya ce ya yi farin cikin ganinsa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi taron buda baki da gwamnonin Najeriya. Shugaba Tinubu ya dauko batun shirinsa na kawo karshen rashin tsaro.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yabawa tsohuwar uwargidan shugaban kasa Aisha Buhari murnar cika shekara 55 da haihuwa. Ya kira ta da jurmar gaske.
A labarin nan, za a ji cewa jami'an tsaron Najeriya sun yi nasarar gano mutane biyu da suka fi kowa bayar da kudi don kifar da gwamnatin Bola Tinubu.
Jam'iyyar APC mai mulki ta bukaci masu niyyar sayen fom din takara da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da su dakata haka bayan saya masa fom da aka yi a Kogi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi buda baki tare da gwamnoni da wasu manyan jami'ai a gwamnatin tarayya, wannan shi ne kari na uku bayan hawansa mulki.
Bola Tinubu
Samu kari