Bola Tinubu
A labarin nan, za a ji cewa Baffa Babba Dan Agundi, jigo a jam'iyyar APC da ke Kano ya yi magana game da yadda sauya sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf ta taimaki Kano.
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yabawa Ministan Abuja, Nyesom Wike, kan rawar da ya taka a nasarar APC a zaben kananan hukumomi shida da aka gudanar.
Bayan Bola Tinubu ya nemi yafiya ga al'umma, Sheikh Ibrahim Aliyu Kaduna ya soki rokon afuwar da ya yi a Ramadan, yana cewa yafiya tana bukatar cikakkiyar tuba
Daraktan kungiyar Izala, Sheikh Yakubu Musa Hassan, ya zargi Shugaba Tinubu da zaluntar Musulmai a Najeriya, yana kira da gaggawa wajen tabbatar da 'yancin su.
A labarin nan, za a ji wasu daga cikin manyan bambance-bambance da ke cikin sabuwar dokar zabe da ta ke ci gaba da jawo zazzafar muhawara tsakanin yan adawa.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo, ya kare kansa kan wasu kalamai da ya yi a kan jam'iyyar APC. Ya bayyana cewa a wajensa APC ta fi jam'iyyar PDP.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kira gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa, zuwa fadarsa. Kiran na zuwa ne bayan an yi kashe-kashe a taron APC.
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta soki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan matakin da ya dauka na sanya hannu a dokar zabe ta shekarar 2026.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya roki kamfanin sadarwa su aamar da intanet mai karfi a makarantu da sauran cibiyoyin ilimi a fadin kasar nan.
Bola Tinubu
Samu kari