Bola Tinubu
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce nada shi minista da aka yi ba abu ne da ya shirya ba. Ya yi godiya ga shugaban kasa Bola Tinubu kan damar da ya ba shi.
Kasashen Kamaru da Rwanda sun yi garambawul ga rundunar tsaron kasashensu yayin da ake fuskantar juyin mulki a kasashen Nahiyar Afirka da dama bayan na Gabon.
A yanzu babu jituwa tsakanin Gwamna Godwin Obaseki na jihar Edo da Philip Shaibu. Mun tattaro inda aka samu irin wannan rigima saboda sabanin siyasa a tarihi.
Tsohon gwamnan Ribas kuma ministan babbar birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike ya jaddada cewa har yanzun shi mamba ne a jam'iyyar PDP amma yana tare da Tinubu.
Jigon jam'iyyar NNPP, Buba Galadima ya bayyana cewa da izinin jam'iyyar NNPP Rabiu Musa Kwankwaso ya gana da Shugaba Bola Tinubu a kasar Faransa kwanakin baya.
Gwamnan jihar Legas, Babajide Sanwo-Olu ya bayyana cewa akwai buƙatar 'yan Najeriya su yi haƙuri da tsare-tsaren da Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya zo da su.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce yana bibiyar halin da ake ciki a ƙasar Gabon sakamakon kifar da gwamnatin Demokuradiyya da sojojin ƙasar suka yi.
Bayan samun tasgaro a juyin mulki a Gabon a shekarar 2019, sojin kasar sun samu nasarar kifar da gwamnatin Ali Bongo bayan shekaru 12 ya na mulkin kasar Gabon.
Kasar Najeriya ta yi nasarar biyan bashin makudan kudade har na Dala biliyan 1.17 ga kasashen Sin da Faransa da kuma Bankin Duniya cikin watanni shida kacal.
Bola Tinubu
Samu kari