Bola Tinubu
Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ta amince da yi wa ma'aikata da 'yan fansho karin albashi. Zai fara aiki daga Janairun 2024.
Podar Yiljwan Johnson wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Plateau, ya yi magana kan batun yiwuwar yin takarar Nasir El-Rufai a 2027.
Podar Yiljwan Johnson wani jigo a jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya bayyana cewa 'yan Najeriya za su sake yi zaben Shugaba Bola Tinubu a 2027.
Yayin da ake tunkarar zaben 2027, akwai alamu wasu jiga-jigan APC za su iya bijirewa Shugaba Bola Tinubu a zaben saboda wasu matsaloli da ke faruwa.
Jigon PDP a Najeriya, Segun Showunmi ya koka kan yadda Shugaba Bola Tinubu ya ci amanar Nasir El-Rufai da Yahaya Bello kan halin da suke ciki a yanzu.
Shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya bayyana shugabannin NNPP a matsayin waɗanda suka gaza, ya ce ba zasu iya ja da Tinubu ba a 2027.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya kusa cika shekara daya a kan karagar mulkin Najeriya. Shugaba Tinubu zai yi wa majalisar ministocinsa garambawul.
Shugabaj kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya nemi sauran kasashen duniya ta taya nahiyar magance matsalar yunwa da sauran matsalolin da yankin ke fuskanta
Kamfanin AP Moller-Maersk, wani kamfanin jigilar kayayyaki na kasar Denmark ya yi alkawarin zuba jarin $600m domin bunkasa gine-ginen tashar jiragen ruwan Najeriya.
Bola Tinubu
Samu kari