Bola Tinubu
Shugaban gwamnonin jam'iyyar APC, Hope Uzodimma ya ce ba jam'iyyar APC ce ta jawo wahalar rayuwa a Najeriya ba. Ya ce sun yi matukar kokari a mulkinsu.
Shugaban kasan Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sake zama shugaban kungiyar ECOWAS a karo na biyu. Tinubu zai ci gaba da jagorantar kungiyar na tsawon shekara daya.
Majalisar dattawan Najeriya ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya gaggauta magance matsalar karancin abinci da ake fama da ita a kasar nan.
Gwamnatin Tarayya ta ƙaryata jita-jitar sanya hannu a auren jinsi karkashin yarjejeniyar Samoa inda ta ce babu wannar maganar kwata-kwata a cikin tsarin.
Shugaba Bola Tinubu ya kirkiro ma'aikatar raya dabbobi. An sanar da kirkirar ma’aikatar ne a yayin kaddamar da kwamitin aiwatar da gyara kan harkokin kiwon dabbobi.
Shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya taya Sheikh Dahiru Usman Bauchi murnar cika shekaru 100 a duniya. Ajuri Ngelale ne ya tura sakon a yau Talata.
Ministan harkokin cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo, ya ce za a kwashe wasu gidajen gyaran hali a mayar da su wasu matsuguni. Dokar ita ce ba a so su shigo birni.
Shugaban kungiyar lauyoyin Najeriya ta NBA, Yakubu Maikyau ya bayyana cewa kwata-kwata babu batun auren jinsi a yarjejeniyar kamar yadda wasu ke yadawa.
Bulaliyar masara rinjaye na majalisar Wakilai, Hon. Sani Madaki ya gabatar da kuduri gaban majalisar da ya nemi gwamati ta dakata daga aiwatar da yarjejeniyar Samoa
Bola Tinubu
Samu kari