Bola Tinubu
Daya daga cikin jiga jigan APC, Joe Igbokwe ya roki Shugaba Bola Tinubu da ya duba yiwuwar janye karin kudin wutar lantarki da aka yi saboda ceto 'yan kasuwa.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamnatin tarayya ta ce babu maganar karin harajin VAT zuwa 10%, kamar yadda Ministan tattalin arziki, Wale Edun ya tabbatar.
Sheikh Sani Yahaya Jingir ya ce makiya Muslim Muslim ne suka kara kudin man fetur domin su bata mulkin Bola Tinubu. Ajuri Ngelale ya ajiye aiki a fadar shugaban kasa
Tsohon ministan harkokin kasashen waje, Bolaji Akinyemi ya bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya yi taka-tsan-tsan game da karbo bashi daga kasar Sin watau China.
A wannan rahoton za ku ji cewa fitaccen malamin addinin musulunci Sheikh Bello Yabo ya yi martani ga kalaman yan bindiga na son sace shi. Ya ce ba a biyan fansa.
Fasto Babatunde Elijah Ayodele ya shawarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan ya rage kashe kudade a gwamnatinsa. Ya ce ya kamata ya tsuke aljihun gwamnati.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya shirya yiwa majalisar ministocinsa garambawul. Majiyoyi sun bayyan cewanTinubu zai kori wasu daga cikin ministocin.
Kungiyar kare hakkin jama’a da tattalin arzikin kasa (SERAP) ta bukaci Shugaba Bola Tinubu da ya janye karin kudin fetur da kuma kaddamar da bincike kan NNPCL.
Wani babban jigon jam'iyyar APC a jihar Osun, Olatunbosun Oyintiloye, ya bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya kawowa 'yan Najeriya sauki kan tsadar rayuwa.
Bola Tinubu
Samu kari