Bola Tinubu
Kotun Koli ta yi hukunci kan karar da Gwamnatin Tarayya ta shigar da gwamnonin jihohi 36 inda ta ba da umarnin a ba kananan hukumomi damar kula da kudinsu.
Kungiyar 'yan kasuwa ta kasa (NHTUN) sun bayyana ra'ayinsu kan janye harajin wasu nau'in kayan abinci da za a shigo da su kasar nan da gwamnati ta yi.
Yayin da kungiyoyin ƙwadago su ka dage cewa lallai sai gwamnatin tarayya ta yi ƙari mai gwaɓi kan albashin ma'aikata, shugaban zai gana da kungiyoyi.
Kotun kungiyar ECOWAS ta gano laifuffukan gwamnatin Najeriya game da take hakkin dan Adam yayin zanga-zangar EndSARS a watan Oktoban 2020 a Lagos.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da manyan sakatarori takwas na tarayya. Shugaban kasan ya ba su rantsuwar kama aiki ne a fadarsa da ke Abuja.
Majalisar wakilai ta fito ta yi magana kan batun dakatar da gwamnatin tarayya daga aiwatar da yarjejeniyar Samoa. Majalisar ta ce sam ba ta yi hakan ba.
Kotun Koli ta shirya yanke hukunci a karar da gwamnatin tarayya ta shiyar da gwamnoni 36 na kasar nan kan neman cikakken 'yancin cin gashin kan kananan hukumomi.
Sanata Ali Ndume daga jihar Borno ya koka kan cewa ba a samun ganin shugaban kasa Bola Tinubu domin ba shi shawara kan magance tsadar abinci a Najeriya.
Zargin karkatar da N1.5bn ya sanya majalisar wakilai ta gayyato ministar harkokin mata Uju Kennedy Ohuneye. Kwamitin majalisar ya yi mata tambayoyi.
Bola Tinubu
Samu kari