Bola Tinubu
Ministan harkokin yada labarai, Mohammed Idris ya yabi gwamnatin shugaban kasa Bola Tinubu. Ya bayyana cewa ta fi sauran wadanda suka gabace ta a Najeriya.
Gwamnan jihar Rivers wanda aka dakatar daga ofis, Siminalayi Fubara, ya ziyarci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. Ya yi ziyarar ne a gidan Shugaba Tinubu da ke Legas.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki Nasir Ahmed El-Rufai da Rotimi Amaechi kan sukar da suke yi wa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Babban kusa a jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya, Segun Showunmi, ya bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya sanya gwamnoni sakarwa kananan hukumomi mara.
A wannan labarin, za a ji cewa tsohon dan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce kishin talakawa ne babban dalilinsa na fafutukar sauyin gwamnati a Najeriya.
Lauya mai kare hakkin dan Adam, Ifeanyi Ejiofor ya bukaci Bola Tinubu ya dakatar da ministan Abuja, Nyesom Wike daga gudanar da shiri da manema labarai duk wata.
Sanata Orju Kalu ya ce 'yan siyasa da wasu masu fada aji suna amfani da 'yan ta'adda kamar Boko Haram da sauransu domin yaki da gwamnatin Bola Tinubu.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ba ta ji dadin kalaman da yan adawa suka yi na nuna gazawar gwamnatin Bola Tinubu kan magance yunwa ba.
Sanata Natasha Akpoti ta wanke kanta bayan wata mata ta zarge ta da shirya kifar da Bola Tinubu a 2027. Natasha ta ce bata ce Tinubu na nuna kabilanci ba.
Bola Tinubu
Samu kari