Bola Tinubu
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta yi tsokaci kan sauya hafsoshin tsaron da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi. Ta bukaci ya gayawa 'yan Najeriya gaskiya.
Yayin da Janar Christopher Musa ya bar ofis ba tare da cika alkawarin da ya dauka ba, Bello Turji ya ci gaba da zama tushen kalubalen tsaro a Arewacin Najeriya.
Tinubu ya sauya manyan hafsoshin tsaro, amma ya bar Manjo Janar Emmanuel Undiandeye a matsayin hafsun leken asiri saboda ƙwarewa da gogewarsa a harkar tsaro.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya karbi bakuncin hafsoshin tsaro da ya nada a fadarsa da ke Abuja, ya bukaci au ba mara da kunya a nauyin da aka dora masu.
Tinubu ya naɗa Manjo Janar Waidi Shuaibu a matsayin sabon hafsun sojojin kasa bayan nasarorinsa a Arewa maso Gabas, inda yana maye gurbin Janar Olufemi Oluyede.
Tinubu ya sauya shugabannin rundunonin tsaro, ya naɗa Oluyede, Shaibu, Aneke da Abbas a sababbin mukamai domin ƙarfafa tsaro da haɗin kai a Najeriya.
A yayin da ya sallami kusan dukkanin hafsoshin tsaron Najeriya, Shugaba Bola Tinubu ya nada sababbin hafsoshi, ciki har da Janar Olufemi Oluyede wanda ya zama CDS.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi gyara a hukumomin tsaron Najeriya, inda ya kori babban hafsan tsaro da wasu shugabanni, ya kuma nada sababbi.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce shi ba mai magana ne da yawun Shugaba Bola Tinubu ba, duk da yana bayyana ayyukansa a matsayin jagora a birnin.
Bola Tinubu
Samu kari