Bola Tinubu
Shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Godswill Obot Akpabio, ya bayyana cewa masu sauya sheka zuwa jam'iyyar APC, suna yi ne don kishin kasa.
Shugaban hukumar zabe ta kasa watau INEC mai jiran gado, Farfesa Amupitan ya isa fadar shugaban kasa da ke Abuja domin karbar rantsuwar kama aiki daga Tinubu.
Gwamnatin Najeriya ta fitar da farashin gidajen da Bola Tinubu ya gina domin sayarwa 'yan kasa. An bayyana hanyoyin da za a bi wajen mallakar gidajen a jihohi.
Gwamnatin Najeriya ta yi martani kan harajin 15% da shugaban Amurka, Donald Trump ya kakakba wa kasar da bukatar karbar bakin da aka kora daga Amurka.
Gwamnatin tarayya ta yi ta’aziyya ga mutanen Neja bisa gobarar tankar man fetur da ta kashe fiye da 30, ta umurci NEMA da NOA su taimaka da wayar da kai.
Gwamna Peter Mbah na jihar Enugu ya gana da mai girma shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a Aso Rock mako daya bayan ya fice daga PDP zuwa jam'iyyar APC.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu zai bai wa sabon shugaban INEC, Farfesa Joash Amupitan rantsuwar kama aiki ranar Alhamis, ana sa ran zai gana da daraktoci.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya nuna cewa da wuya a iya samun shugaban da zai yi nasara idan Mai girma Bola Tinubu ya gaza a mulkin Najeriya.
Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio ya karanta wasikar Shugaba Bola Bola Ahmed kan nadin Dr. Mohammed Doro a matsayin Ministan Tarayya.
Bola Tinubu
Samu kari