Bola Tinubu
Jam'iyyar APC mai mulki ta bukaci masu niyyar sayen fom din takara da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da su dakata haka bayan saya masa fom da aka yi a Kogi.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi buda baki tare da gwamnoni da wasu manyan jami'ai a gwamnatin tarayya, wannan shi ne kari na uku bayan hawansa mulki.
Matasan Kogi sun tara ₦100m don saya wa Tinubu fom ɗin takarar 2027. Gwamna Ododo ya miƙa kuɗin ga APC a Abuja a matsayin goyon baya ga shugaban kasar.
Shugaban masu rinjaye a Majalisar Dattawa, Sanata Opeyemi Bamidele ya ce an samu fahimtar juna tsakanin masu ruwa da tsaki shi yasa Tinubu bai bata lokaci ba.
A labarin nan, za a ji cewa sabuwar dokar zabe ta kasa ta kara yawan kudin da za a yi amfani da su wajen kamfen a zabukan da za su gudana a kasar nan.
Barau Jibrin ya ce nasarar da APC ta samu a zaben cike gibi a Kano da Rivers da kuma zaben kananan hukumomi a Kano alamar nasarar APC, Tinubu da Abba Kabir ne a 2027
A labarin nan, za a ji cewa babban jami'i a gwamnatin Amurka, Jonathan Burke zai shigo Najeriya domin ziyarar kwanaki biyu a kan batun ta'addanci.
Sakataren gwamnatin tarayya, George Akume ya bayyana cewa 'yan kasashen waje ne suke kai hare hare a Najeriya galibi. Ya ce bakin haure ne ke kai hare hare.
A labarin nan, za a ji cewa Baffa Babba Dan Agundi, jigo a jam'iyyar APC da ke Kano ya yi magana game da yadda sauya sheƙar Gwamna Abba Kabir Yusuf ta taimaki Kano.
Bola Tinubu
Samu kari