Bola Tinubu
Jam'iyyar ADC mai adawa a Najeriya ta soki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kan matakin da ya dauka na sanya hannu a dokar zabe ta shekarar 2026.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya roki kamfanin sadarwa su aamar da intanet mai karfi a makarantu da sauran cibiyoyin ilimi a fadin kasar nan.
A labarin nan, za a ji cewa kungiyoyin fararen hula sun bayyana damuwa iri daya da jam'iyyar hamayya ta ADC a kan dokar zabe da Tinubu ya sanya wa hannu.
Kungiyar Kwankwasiyya ta soki gyaran Dokar Zabe da Shugaba Bola Tinubu ya yi, tana gargadi game da tasirin APC da cewa demokratin Najeriya na cikin hadari.
Shugaba Bola Tinubu ya ba mai martaba Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero shugabancin kwamitin ciyar da talakawa a Ramadan 2026 a fadin Najeriya.
Sheikh Bashir Aliyu Umar ya bayyana cewa kamata ya yi shugaban kasa ya mayar da hankali wajen sauke nauyin da ke kansa maimakon rokon a yafe masa.
A labarin nan, za a ji cewa umarnin da Tinubu ya bayar na tilastawa NNPCL mika kudin da ake samu ga asusun tarayya kai tsaye zai yi wa gwamnatoci dadi.
Babban jigo a jam'iyyar APC, Alhaji Sani Shinkafi, ya yi magana kan zaben shekarar 2027. Jigon na APC ha fito ya ba shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu shawara.
Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya yi bayani dalla-dalla bayan ya sanya hannu a dokar zabe. Ya ce za a ci gaba da yin zabe ta hanyar dangwala wa.
Bola Tinubu
Samu kari