Majalisar dokokin tarayya
Babu jituwa tsakanin ma’aikatan NUPRC da NMDPRA wajen harkokin mai. Daga shigansa Aso Rock, Bola Ahmed Tinubu ya kama hanyar dinke barakar da ya gada a mulki.
Za a binciki Dala miliyan 10 da gwamnati ta kashe a kwangilar gas. Sannan Majalisar Dattawa ta soki Muhammdu Buhari bisa jinginar da tashoshin jiragen sama.
Tsohon Gwamna Gbenga Daniel ya bukaci a tsaida fansho da alawus dinsa da yazama Sanata. Daniel ya yi Gwamna tsakanin 2003 da 2011, ana biyansa a kowane wata
Shugaban Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya aike da kunshin sunayen sabbin hafsoshin tsaron ƙasa da ya naɗa ga majalisar tarayya domin tabbatar da su.
Majalisar Wakilai Tarayya na binciken Gwamnatocin Goodluck Jonathan da Muhammadu Buhari. Kwamiti na musamman zai binciki zargin Naira Tiriliyan 2.3 a TETFund.
NWC a karkashin jagorancin Abdullahi Adamu ta nesanta kan ta daga mutanen shugabannin majalisa. Gwamnoni sun zauna domin a sasanta APC NWC da Majalisar tarayya.
Dan Majalisar Dokokin da Wike ko goyawa baya, Kingsley Chinda ya yi nasarar samun kujerar shugaban marasa rinjaye a Majalisar Dokokin Tarayyar Najeriya ta 10.
Honorabul Tajudeen Abbas ya bayyana sabbin jagororin majalisar wakilan tarayya ta 10 daga bangaren masu rinjaye APC da kuma marasa rinjaye wato PDP, NNPP da LP.
Za a ji an tsaida magana game da kujerar shugaban masu rinjaye da masu tsawatarwa. Daga PDP ana maganar Aminu Tambuwal, Sanata Irete Kolo Kingibe da Abba Moro.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari