Majalisar dokokin tarayya
Kwamitin majalisar tarayya kan gyaran kundin tsarin mulki a Najeriya ya amince da kafa sabuwar jiha a yankin Kudu maso Gabas, domin cika zuwa jihohi shida.
Majalisar dattawa ta fara nazari da bita kan sauya kundin tsarin mulkin Najeriya na 1999. An bukaci kirkirar jihohi 55, kananan hukumomi 278 a sabon kundin mulki.
Gwamnonin Najeriya sun umarci magoya bayansu da su fara kamun kafa a majalisu domin tabbayar da dokar ware wa mata kujerun siyasa na musamman a jihohi da tarayya.
Majalisar wakilai ta amince da kudirin dan majalisar Cross River, Bassey Akiba na hana masu gidajen haya kara sama da 20% don saukaka wa talakawa.
Wajalisar wakilai ta yi karatu na biyu kan kudirin gyaran dokar hukumar EFCC. Ana son rage karfin shugaban kasa wajen cire shugaban hukumar EFCC.
Majalisar Wakilai ta fara tattake wuri kan kudirin kirkiro jihar Ijebu daga cikin Ogun, an mika shi ga kwamitin gyaran kundin tsarin mulkin Najeriya don nazari.
An yi muhawara mai zafi a Majalisar Dattawan Najeriya kan kudirin dokar zubar da ciki a Najeriya, Sanata Akpabio da Natasha sun yi musayar yawu bayan rufe batun.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Olufemi Ajadi Oguntoyinbo ya yi gargadi kan neman dawo da zaben 2027 zuwa 2026. Ya ce lamarin zai kawo matsaloli da dama a Najeriya.
Majalisar Dattawa ta tabbatar da nadin Dr. Aminu Yusuf daga jihar Neja a matsayin sabon shugaban NPC tare da kwamishinoni biyu daga Nasarawa da Yobe.
Majalisar dokokin tarayya
Samu kari