Aminu Waziri Tambuwal
MURIC tayi kaca-kaca da Gwamnatin Buhari kan batun Almajiranci. Kungiyar tace ya kamata Gwamnatin nan ta kawo karshen Almajiranci in ana so Boko Haram ya zama tarihi a Najeriya. Ko shin Shugaba Buhari zai kawo karshen bara?
Babban Kotun Tarayya a Sokoto ta umurci 'Yan Shi'a da su bi dokokin Jihar Sokoto a kan Addinai. Ta yi wannan umurni ne a yayin gudanar da shari'a a tsakanin kungiyar da Gwamnatin Jihar da wadansu mutane 6 wadanda kungiyar ta shiga
Jigo a jami'iyyar PDP kuma Tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato, Attahiru Dalhatu Bafarawa ya kalubalance Gwamna Aminu Waziru Tambuwal ya fito filli ya bayyanawa al'umma adadin kudaden da ya gada lokacin da ya karbi mulki a 2015.
Da yake nuna ginin katafaren ginin ga manema labarai, kwamishinan kula da lafiyar dabbobi da inganta noman kifi, Alhaji Tukur Alkali, ya ce kamfanin zai mayar da hankali ne wajen inganta irin nau'in shanu da muke da su a kasar.
Tambuwal ya ce, jihar Sokoto na daga cikin jihohin Najeriya da Allah ya yi wa baiwar ma'adanai masu matukar muhimmanci, kuma hakan ne ya saka gwamnatinsa hada gwuiwa da kamfanin domin samar da takin daga sinadaran takin gargajiya
Gwamna Aminu Tambuwal na jihar Sokoto ya yabi rundunar sojin Najeriya kan shirin gina babban asibitin sojoji a Sokoto domin ta kasance cibiyar martaba ga cututtuka dake da alaka da sojoji. Asibitin zai zamo irinsa na farko.
A kokarin ta na farfado da darajar ilimi a jihar, Gwamnatin jihar Sokoto ta fara bayar da horo da malaman firamare 3,74 a jihar, a karkashin shirin za'a koyar da malamin sabbin dabarun koyarwa da karin ilimi...
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya karrama sabbin manyan jami'an 'yan sanda da suka kammala karbar horo a makarantar 'yan sanda ta Jos, a watan Disambar shekarar 2017. Tambuwal ya taya su murnar kammala horon cikin na
Gwamnan jihar Sakkwato Aminu Tambuwal ya bada tallafi kudi naira miliyon 4 don jinyar Maryam Abubakar wanda take fama da ciwon kansar hanta a kasar India
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari