Aminu Waziri Tambuwal
Majiyar Legit.com ta ruwaito gwamnan jahar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya tabbatar da amincin Abass a matsayinsa na Alkali mai gaskiya da adalci, Tambuwal ya bayyana haka ne a yayin bikin da aka shirya ma Alkalin na barin aiki
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sakonsa na ta'aziyya bisa rashin tsohon shugaban kasa Alhaji Shehu Shagari, da Allah ya yiwa rasuwa a jiya, Juma'a. A sakonsa na ta'aziyya, shugaba Buhari ya bayar da umarnin a sauke tutar
A yau, Asabar, ne aka binne gawar tsohon shugaban kasar Najeriya na farko a mulkin dimokradiyya, Marigayi Alhaji Shehu Shagari, a mahaifar sa, karamar hukumar Shagari, dake jihar Sokoto. Tsohon shugaban jami'ar Usman Danfodio Sok
Gwamnan Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya yabawa kokarin gwamnatin tarayya a kokarinta na tabbatar da tsaro a jihar da ma ragowar sassan kasar nan. Tambuwal ya yi wannan kalami ne a jiya, Laraba, yayin karbar bakuncin shugaban run
Wasu hotuna da faifan bidiyo da suka fantsama a dandalin sada zumunta daban-daban sun nuna tsohon gwamnan jihar Sokoto kuma Sanata mai ci, Aliyu Wamako, na watsi da kudi a gidansa ga magoya bayansa. A jikin hotunan da faifan bidiy
Jam'ian rundunar 'yan sandan Najeriya reshen jihar Sokoto sun hallaka maigarin kauyen gidan Bunu, Alhaji Adduwa, tare da dansa, Aliyu Abdullahi, yayin musayar wuta tsakaninsu da jami'an tsaron. Kazalika rundunar ta sanar da kama
Mun ji cewa Jam’iyyar APC ta maka Tambuwal kara a gaban babban Kotun Najeriya inda APC ta nemi a tsige Gwamnan Sokoto daga kujerar sa. Jam’iyyar ta juyawa Gwamnan na Sokoto baya a sakamakon sauya-sheka da yayi zuwa PDP.
A sanarwar da kungiyoyin limaman kabilar Yoruba a jihar Sokoto suka fitar a yau, Lahadi, sun ce marigayin ya mutu ne a Iwo, garinsa na haihuwa, dake jihar Osun a daren juma'a bayan ya sha fama da rashin lafiya. An yi jana'izar sa
Kamar yadda ta sanar a jadawalin tsare-tsarenta na yakin neman zaben shugaban kasa, ayarin kamfen din dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP ya dira a jihar Sokoto, arewa maso yammacin Najeriya. Jam'iyyar ta PDP za
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari