Aminu Waziri Tambuwal
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC), reshen jihar Sokoto, ta ce babu sunan gwamnan jihar, Aminu Waziri Tambuwal, a cikin jerin sunayen 'yan takara da aka aiko daga Abuja. Malam Sadik Abubakar, kwamishinan hukumar INEC
A wata hira da jaridar ta yi da shugaban jam'iyyar APC a jihar Sokoto, Isa Achida, ya ce sun kori Abdulkadir saboda dalilan cin dunduniyar jam'iyya a siyasance da su ka hada da kin yin biyayya ga dokar jam'iyya, yin taro da ya sab
Wata Mata, Hajiya Fatima Muhammad ta yi namijin kokari inda ta bayar da kyautar wani katafaren filinta, tare da gudunmuwar zambar kudi naira dubu dari takwas (800,000) don gina Masallaci a wata unguwa dake jahar Sakkwato.
Bugu da kari, jam’iyyar ta zargi gwamnan da barazanar sallamar ma’aikatan gwamnatin jahar, musamman masu goyon bayan jam’iyyar ta APC, daga karshe kuma tace bata da yan daba domin ita jam’iyya ce mai kaunar zaman lafiya.
Watatsiya mai shekaru 29 ya bayyana ma majiyarmu cewa ya fara wannan tattaki ne tun a ranar 7 ga watan Oktoba, kimanin awanni kadan kenan bayan an bayyana tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a matsayin wanda ya lashe za
A jawabin da ya yi a bukin nadin mukamin, gwamnan ya bukaci dukkan wadanda aka yiwa nadin su dage tukuro domin ganin cewar sun gudanar da ayyukansu kamar yadda ya dace. Ya bukaci suyi aiki domin cigaban al'umma kana su tabbatar da
Kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa a karkashin jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar, ya amince da nadin shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, a matsayin wanda zai jagoranci kamfen din Atiku a fadin Najeriya. Kazal
Da yake magana da manema labarai a Sokoto, Milgoma ya bayyana cewar rahotanni dake yawo a gari cewar an maye suna Dan-Iya da na Tambuwal ba gaskiya bane, basu da tushe balle makama. Milgoma ya bayyana cewar har yanzu Dan-Iya ne da
NAIJ.com ta ruwaito Tambuwal ya sanar da taya Atiku murnar ne cikin wata sanarwa daya fitar a ranar Lahadi, 8 ga watan Oktoba dake dauke da sa hannunsa inda ya yi alkawarin taimaka ma Atiku da duk gudunmuwar da yake bukata don cim
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari