Aminu Waziri Tambuwal
Sanatan ya bayyana cewa yanzu haka jama'arsa sun dogara ne da sojojin kasar Nijar domin samun ceto duk lokacin da 'yan bindiga su ka kai musu hari. "Babu tsaro
A kowace rana Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto zai rika biyan masu aikin COVID-19 kudi har N15, 000. Jaridar Daily Trust ta fitar da wannan rahoto.
Kwamishinan kasa da gidaje, Surajo Gatawa, ya mutu a daren ranar Lahadi,kamar yadda jaridar TheCable ta rawaito a daren nan. Jaridar ta ce wata majiya a gidan
Gwamnatin jihar Sokoto ta sanar da rasuwar kawun Gwamna Aminu Tambuwal, Sheikh Haruna Waziri Usman. Babban malamin ya rasu yana da shekaru 96 a duniya a yau.
Gwamna Aminu Waziri Tambuwal na jihar Sokoto, ya bayyana cewa a halin yanzu jihar ta rasa rayuka takwas sannan mutane 66 sun kamu da annobar nan ta coronavirus.
A ranar 19 ga watan Afrilu ne jahar Sakkwato ta fara samun bullar cutar Coronavirus, a ranar 23 ga wata kuma aka samu mutum na biyu, a cikin kwanaki 10, har ta
Gwamnatin Jihar Sokoto karkashin Mai girma Aminu Waziri Tambuwal ta dauki mataki na yaki da cutar Coronavirus. Za a rika bin wadanda su ka dawo daga kasar waje.
Mun fahimci cewa wasu Gwamnoni sun ki bayyana sakamakon gwajin COVID-19 da su ka yi. Za ku ji cewa a Kano ana jiran sakamakon Gwamna Abdullahi Umar Ganduje.
A jiya wani na-kusa da Oshiomhole ya fallasa Gwamnan da ya jefa APC a matsala. Ya ce Godwin Obaseki ne ya ke da hannu a kokarin tunbuke Adams Oshiomhole.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari