Aminu Waziri Tambuwal
A jiya ne Nyesom Wike ya taya Gwamnan Sokoto murnar samu nasara a kotun koli murna. Babban Gwamnan Kudu ya yi farin-ciki da nasarar Tambuwal a kotu, ya kuma yabawa kotun koli.
A ranar Alhamis data gabata ne kotun koli ta tsayar da ranar Litinin, 20 ga watan Janairu, domin yanke hukunci a kan karar kalubalantar kujerun gwamnonin jihohin Kano da Sokoto. A ranar Laraba ne kotun kolin mai alkalai 7 a karkas
Jagoran ‘Dan adawa, Timi Frank ya fadawa PDP ta makara wajen shirya zanga-zanga. Timi Frank ya Jam’iyyar hamayya ta bar gini tun ranar zane.
Wasu Masoyan Gwamna Aminu Tambuwal da Abdullahi Ganduje sun dage da addu’a kafin zaman kotu a makon nan, inda su ka hakikance cewa har a kotun koli, su za su sake samun nasara.
Malaman addinin Isalama na jihar Sokoto sun hada salla ta musamman don neman taimakon Allah a hukuncin da kotun koli zata yanke a kan nasarar Aminu Tambuwal da ake kalubalanta a jihar. Idan zamu tuna, kotun kolin ta saka ranar 20
An jima Kotun koli za ta yanke hukunci a karar zaben Sokoto, Imo da Kano. Shari’an karar Gwamnoni 3 za ayi a yau wanda kowa ya ke sa rai.
Gwamnonin PDP na Arewa sun fara hangen 2023 a kujerar shugaban gwamnonin jam’iyya. Aminu Tambuwal wanda shi ne mataimakin gwamnan gwamnoni na NGF shi ne a kan gaba.
Gwamnan jihar Sokoto, Aminu Tambuwal a ranar Juma’a, 10 ga watan Janairu ya yi umurnin fara biyan ma’aikata karancin albashi na 30,000 wanda aka aiwatar a jihar.
Mun tattaro maku Jerin Gwamnonin da har yanzu shari’ar su ta ke gaban kotu a Najeriya. Gwamnonin sun hada da Abdullahi Ganduje, Bala Mohammed, Ahamdu Fintiri da sauransu.
Aminu Waziri Tambuwal
Samu kari